Neman Taimako :Daga Bashir Sulaiman GarkuwaPresident, National Association of Akko Student (NAAS)15th /3/2023


Neman Taimako.

Wannan Bawan Allah matashi da nayi hoto dashi sunan sa Adamu Bello Dalibi ne a Jami'ar Jahar Gombe (GSU) Department na Chemistry 200level dan cikin Garin Kumo a Karamar Hukumar Akko. 

Ya hadu da jarrabawa na karaya a kafa tun 2021 karshe wanda sanadin rashin samun aiki mai kyau kafar bata kama ba, tana bukatar sabon aiki kuma hakan yayi sanadiyyar taba kwakwalwar sa har ya shafi idon sa daya ya dena gani.

Yanzu haka an musu lissafi na kudin aikin complete kafa da kwakwalwa 1.2 million. Ga duk wanda Allah ya baiwa dama muna ne masa taimako domin Allah da Annabi saboda dilibi ne dan uwan mu.

Ga duk mai bukatar taimakawa ga asusun ajiyar sa dakuma numban wayar sa kamar haka:

Account name: Adam Bello
Account number: 1225898816
Bank name: Access Bank
Phone: 08138106182

Allah ya bada ikon taimakawa.

Post a Comment

Previous Post Next Post